Video call group — zaka iya boye fuskarka da avatar a lokacin call.
Avatar yana aiki ne a cikin browser dinka kadai — babu wani server da yake ganin fuskarka ta ainihi.